LyricsMusicVideos

Solomon Lange – Mai Taimako Na (My Helper) {Music Video + MP3}

Solomon Lange – Mai Taimako Na (My Helper)
Solomon Lange – Mai Taimako Na (My Helper)

Solomon Lange returns with breathe taking single ‘Mai Taimako Na (My Helper). This single is a follow up to the last single ‘You have Done me Well’

Mai Taimako Na means my Helper. Performed in his local dialect Hausa.

CLICK HERE TO DOWNLOAD SONG MP3

The new single is a song of Worship and a song declaring one’s true in the help of God.

Hausa is a language spoken in northern Nigeria and other countries in west Africa.

Download and stream Mai taimako Na by SolomonLange


DOWNLOAD


Watch the video Mai Taimako Na by Solomon Lange

Lyrics of Solomon Lange – Mai Taimako Na (My Helper)

[Verse 1]
Ko Cikin duhu
Ko cikin Dare
Bazan Ji Tsoro Ba, Mai Ceto Na
Oh ya Yesu masoyi Na
Ko akan Tudu, Ko cikin Kwari
Kana tare da Ni
Eah, eah, masoyi Na
Ko cikin Yaki
Bazaka Yashe Ni Ba
Masoyi Na, Eah masoyi Na

[Pre – Chorus]
Ina Kira Sunan’ka
You heard my Voice
And you Lifted my Head
Eah, eah, masoyi Na

[Chorus]
{Mai Taimako Na, mai Taimako Na
Mai Taimako Na, mai Taimako Na
(Bazan Ji Tsoro Ba)
Mai Taimako Na, mai Taimako Na
(Bazan Ji Kunya Ba)
Mai Taimako Na, mai Taimako Na} [x2]

[Verse 2]
Ko Cikin duhu
Ko cikin Dare
Bazan Ji Tsoro Ba, Mai Ceto Na
Oh ya Yesu masoyi Na
Ko cikin Yaki
Ko cikin Yunwa
Bazaka Yashe Ni Ba
Yah Yesu, Mai masoyi Na,

[Mai Taimako Na (My Helper) – by Solomon Lange ]

[Verse 3]
Kai ka Zanshe Ni
Daga Aikin Duhu
Masoyi Na
Ai Kai Ne mai Fansa Ta
Duk Wanda ya Kira Sunan Ka
Baza Yaji Kunya Ba
Masoyi, Ai kai Ne Masoyin Mu

[Chorus]
{Mai Taimako Na, mai Taimako Na
Mai Taimako Na, mai Taimako Na
(Bazan Ji Tsoro Ba)
Mai Taimako Na, mai Taimako Na
(Bazan Ji Kunya Ba)
Mai Taimako Na, mai Taimako Na} [x2]

Bazan Ji Soro Ba
Mai Taimako Na,
Bazan Ji Soro Ba
Kai Ne Mai Taimako Na,

[Chorus]
{Mai Taimako Na, mai Taimako Na
Mai Taimako Na, mai Taimako Na
(Bazan Ji Tsoro Ba)
Mai Taimako Na, mai Taimako Na
(Bazan Ji Kunya Ba)
Mai Taimako Na, mai Taimako Na} [x2]

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Please disable your Adblocker before having access to this site